iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin musulinci na Iran ya karrama masanin nukiliya r nan na kasar Shahid Mohsen Fakhrizadeh, da lambar yabo ta martaba sojoji.
Lambar Labari: 3485455    Ranar Watsawa : 2020/12/13